Volkswagen, alamar sunan kamfanin Volkswagen, yana sa ran rabin motocin da ake sayarwa a kasar Sin za su kasance masu amfani da wutar lantarki nan da shekarar 2030. Wannan wani bangare ne na dabarun Volkswagen, mai suna Accelerate, da aka kaddamar da yammacin jiya Juma'a, wanda kuma ke nuna hadewar manhaja da gogewar dijital a matsayin manyan kwarewa. ...
Kara karantawa